Tambarin TartilTartilRediyo kai tsaye

Sura Quraish: rubutu da fassarar ma'anoni

Sura ta 106 a Mushafi, ayoyi 4, tana farawa a shafi na 602.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'feelSura Al'maaoun ›

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

1. Sabõda sãbon kuraishawa.

2. Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara.

3. Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).

4. wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)

Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'feelSura Al'maaoun ›