Tambarin TartilTartilRediyo kai tsaye

Sura Al'maaoun: rubutu da fassarar ma'anoni

Sura ta 107 a Mushafi, ayoyi 7, tana farawa a shafi na 602.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura QuraishSura Al'kauthar ›

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

1. Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?

2. To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa).

3. Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.

4. To, bone yã tabbata ga masallata.

5. Waɗan da suke masu shagala daga sallar su.

6. Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)

7. Kuma suna hana taimako.

Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)

Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura QuraishSura Al'kauthar ›