Sura ta 112 a Mushafi, ayoyi 4, tana farawa a shafi na 604.
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
1. "Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
2. "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
3. "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
4. "Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi
Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)
Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.