Tambarin TartilTartilRediyo kai tsaye

Sura Al'sharh: rubutu da fassarar ma'anoni

Sura ta 94 a Mushafi, ayoyi 8, tana farawa a shafi na 596.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'dhuhaSura Al'teen ›

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

1. Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

2. Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.

3. Wanda ya nauyayi bãyanka?

4. Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?

5. To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

6. Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

7. Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).

8. Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)

Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'dhuhaSura Al'teen ›