Tambarin TartilTartilRediyo kai tsaye

Sura Al'qadar: rubutu da fassarar ma'anoni

Sura ta 97 a Mushafi, ayoyi 5, tana farawa a shafi na 598.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'alaqSura Al'bayyinah ›

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

1. Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)

2. To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?

3. Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.

4. Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.

5. Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.

Fassarar ma'anoni: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi, bugu na 1.2.2, an wallafa ta daga QuranEnc.com ba tare da wani canji ba. (QuranEnc.com)

Fassara tana isar da ma'anonin Alƙur'ani ne kawai; ba ita ce Alƙur'ani kansa ba. Alƙur'ani shi ne rubutun Larabci da ke sama.

Saurari karatuttukantaKaranta wannan surar a Mushafi tare da tafsiri‹ Sura Al'alaqSura Al'bayyinah ›